SUBAHANALLAHI..........................
MATA MASU SHAN JINI
Wannan Matar da kuke Gani Ankama tane a Karamar Hukumar Gezawa, Kano. A Garin Kakara. Yayin da Tashiga Wani gida Ta sha Jinin Matar Gidan.
Sai dai Cikin Ikon Allah ankamata Yanzu Haka Tana Ofishin Vijlanti na garin.
Mata sai Akula ba ita kadai ta shigo Gezawa l.g ba. Suna da yawa.