Ina neman mijin aure shekara ta 23 nayi NCE ina aikin Gwamnati ni fara ce kuma doguwa—NeelatWata budurwa mai suna Neelat ƴar kimanin shekaru 23 tace a cigita mata mijin aure a jihar Kano, ita zata ɗauki nauyin komai a hidimar auren ciki harda gida ga kaɗan daga cikin bayananta
Age: 23
Location: Kano
Education: NCE
Occupation: Aikin Gwamnati
Skin: Wite
Da fatan za a dace