Ticker

6/recent/ticker-posts

Yadda Bidiyon Wata Budurwa Ya Zagaye Duniya Wanda Ta Dauki Namiji A Mazaunanta Tana Tafiya Dashi

 


Wani bidiyon babban abun mamaki yana ta yawo a social midiya na wata budurwa da take da baiwar iya daukar abu mai nauyi da mazaunanta harta dinga yawo dasu ba tare da sun fadi kasa ba.

Wannan budurwa tunda ta manyanta mazaunan ta suma sukayu girma tun daga wannan lokacin ta lura zata iya daukar komai da abunta taje inda take so ta dade tana daukar abubuwa amma babu wanda ya taba nuna wannan baiwar ta ta wa duniya.

WATCH VIDEO HERE