Ticker

6/recent/ticker-posts

Wata budurwa a jihar Adamawa mai suna Dorathy Dominic ta canza suna zuwa Maryam bayan ta karɓi addinin Musulunci

 


Wata budurwa a jihar Adamawa mai suna Dorathy Dominic  ta canza suna zuwa Maryam bayan ta karɓi addinin Musulunci kuma tace ba zata koma gidansu ba saboda zasu iya yanka ta don haka ana son samun ɗan uwanta Musulmi ya aureta domin ya riƙe ta, muna fatan Allah ya tabbatar da duga-duginta a cikin addinin Musulunci