Wani magidanci mai suna Aminu Direban Ɗangote ya ce idan akwai mai son ƴarsa to ya fito zai bashi aurenta kyauta don gudun kar ta jawo masa magana, tun bayan da yaga hotuna da bidiyonta suna yawo a shafin intanet inda aka nuno ta tana kokowa da wani matashi yana matsarta

