Ticker

6/recent/ticker-posts

Video Matar da cutar yunwa ta kama 'yayanta a jihar Katsina, bayan mijinta ya gu*du ya ba*rta, ta samu tallafin Naira miliyan 7, da kuma kayan abinci.

 Matar da cu*tar yu*nwa ta kama 'yayanta a jihar Katsina, bayan mijinta ya gu*du ya ba*rta, ta samu tallafin Naira miliyan 7, da kuma kayan abinci.


Muna Addu'ar Allah ya sakawa wa 'yanda suka taimake ta da Alkhairi, Allah yasa masu halin cikinmu su cigaba da taimakon irin su. 


✍️ Comr Abba Sani Pantami