Bidiyan yadda wata buduwa ko muce wata mata takarbi na jaki wato du ka kenan a ya bawa mutane mamaki shin wai me yasa wasu mazan suke duk matan su wasu ma za kaga matan ba aurar su sukai ba lallai akwai ayar tambaya anan.
Domin mata wani lokacin an sansu da tsiwa sosai ko wannan ne yasa maza suke du kan wasu matan nasu sanin gaibu sai Allah amma dai lallai wannan matar ta daku domin kuwa duk irin wanda akai masa duka kamar haka to jikin sai zai fada masa.
Muna fatan mata zasu kula da abun da maza basa so domin suga sun gyara dan haka wannan itace nasihar daza muyiwa mata akan su rage fusata samarin su ko mazajan su da suka aura suma mazan sunayin hakuri da wani abun.