Sarki dai sarki ne 😀 Kalli cikin sabon gidan da Naziru sarkin waka da ya gina da duk kayan gidan a kasar waje aka kawo, ku bude domin kuji bayanan daga bakin
GADAI VIDEO
Masha Allah Naziru Sarkin ya Angonce da Sabuwar gidan da ya gina wanda babu kamar a duk Kannywood, ya gina duk kayan kasar waje.
Naziru Sarkin waka yayi Cikekken Bayani game da Makudan Kudade ya kashe wajan gina wannan Katafaren Gidan nasa. Wanda har tasa gidan yazo na daya a fadin masana’antar ta kannywood.
Ya Wallafa Bidiyon ne a shafinsa na Instagram da twitter wanda a yanzu haka mun dauko muku da Bidiyon dan kuganewa idanunku.
KALLI BIDIYON ANAN
Zaku iya kallon Bidiyon kai tsaye a kasan wannan rubutun.