Ticker

6/recent/ticker-posts

VIDEO: “Labarin yadda aka jefar da jariri a cikin ciyawa a garin Shira”


 Wannan jaririn da kuke gani ɗazu da misalin ƙarfe 12 na rana aka tsince shi cikin ciyawa an jefar da shi yana ta kuka a kwanar babban asibin Shira dake jihar Yobe