Ticker

6/recent/ticker-posts

Gwmamna Uba Sani na Kaduna ya zaftare karin kuɗin manyan makarantu.


 Gwmamna Uba Sani na Kaduna ya zaftare karin kuɗin manyan makarantu.



“A wata sanarwa da gwamnatin jihar ta Kaduna ta fitar yanzu haka ya bayyana cewa gwamnatin ta zaftare kusan kaso 80 cikin ɗari na ƙarin kuɗin manyan makarantun da suka haɗa da jami'o'i, kwalejoji, kimiya da fasaha duk da suke ƙarƙashin jiahr Kaduna ɗin da gwamnatin baya ta ƙara.”


JMI'AR JIHAR KADUNA (KASU)

 👇🏽👇🏽👇🏽

Daga  ₦150,000  🚫

Zuwa ₦105,000 ✅

 

 NUHU BAMALLI POLYTECHNIC ZARIA.

 👇🏽👇🏽👇🏽

 Daga  ₦100,000 🚫

  Zuwa ₦50,000 ✅


Kwalejin KIMIYYA DA FASAHA TA SHEHU IDRIS, MAKARFI.

👇🏽👇🏽👇🏽

Karatun Matakin digiri (HND)

Daga: ₦100,000 🚫

Zuwa ₦70,000 ✅


Karatun matakin difloma (ND)

👇🏽👇🏽👇🏽

Daga  ₦75,000 🚫

Zuwa ₦52,000 ✅


Kwalejin jinya ta JIHAR KADUNA

👇🏽👇🏽👇🏽

Daga  ₦100,000  🚫

Zuwa ₦70,000 ✅