Fitacciyar marubuciyar nan a kafafen sada zumunta ta shawarci ƴan uwanta mata da cewa "Idan kika riƙa amfani da cazar waya daban-daban a wayarki, charging point ɗinki zai lalace har takai ko yaya kika yi kwaskwarima ba zai taba kai na farko inganci ba daga karshe ma zaki iya rasa wayar gaba ɗaya wannan rubutun ba akan waya na yi shi ba" In ji Murja
Kunji fa wa zai iya faɗa mana a kan me tayi wannan rubutun tunda tace ba akan waya ta yi shi ba, shin kun fahimci ko a kan me tayi shi?

