Matsalar latata tsakanin daliban manyan makarantun gaba da sakandare ya addabi manyan makarantun kasar nan a ‘yan kwanakin nan.
Wanda aka yi ba da dadewa ba kuwa shine na jami’ar Babcock, wanda aka gano bidiyon wata budurwa suna lalata da saurayi.Babu jimawa kuwa, hukumar jami’ar ta fatattaki dalibar.