VIDEO: “Zan biya albashi kowane wata ga duk mutumin da ke son ya aure ni, ina da gidaje, ina matukar bukatar miji
Wata ‘yar kasuwa ‘yar Najeriya da ke zaune a Faransa
Wata ‘yar Najeriya ta shiga shafukan sada zumunta domin neman mijin aure.
Ta bayyana cewa ta mallaki kadarori daban-daban a Najeriya da Faransa, don haka kudi ba batunta bane.
tana rokon maza da su
tura mata saƙon gaggawa domin su bayyana mata manufarsu. .