Ticker

6/recent/ticker-posts

YANZU YANZU: Allah ya yiwa Matar Alhaji Dahiru Mangal Hajiya Aisha rasuwa.

YANZU YANZU: Allah ya yiwa Matar Alhaji Dahiru Mangal Hajiya Aisha rasuwa. 

“Ta rasu ne a Abuja, bayan gajeruwar rashin lafiya, bisani za'a sanar da lokacin jana'izar ta idan Allah ya kaimu gobe.

Allah yajikan ta, ya gafarta mata, yasa Aljanna ce makomar ta. Ameen