Ticker

6/recent/ticker-posts

Yanzu haka Gwamnatin jihar Adamawa ta ayyana dokar hana fita ta sa'o'i 24 a garin Jimeta-Yola, bayan wasu fusatattun mutane sun fara fasa rumbunan abinci mallakin Gwamnatin Tarayya dake jihar, tare da wawushe abincin. Allah ya kyauta.