Ticker

6/recent/ticker-posts

Video Davido yayi ɓatanci ga addini Musulunci bayan ya ɗora Bidiyon wata waƙa da ya rera a kan ginin masallaci


 Fitaccen mawaƙin kudancin Najeriya Davido yayi ɓatanci ga addini Musulunci bayan ya ɗora Bidiyon wata waƙa da ya rera a kan ginin masallaci yana rawa tare da wasu suna yin Sallah a ƙasa bayan sun gama suka ci gaba da rawa


Abinda ya jawo ce-ce-kuce da muhawara a shafinsa na sada zumunta


Abin takaici a haka wasu ƴaƴan musulman suke yin koyi da irin shigarsa Aski da kuma ɗabi'unsa muna fatan Allah ya shirye su shi kuma Allah yayi mana maganinsa ameen