Ticker

6/recent/ticker-posts

Shin menene matsayin DAVIDO a wajen ku yanzu

 


Masoya DAVIDO Musulmai yan Najeriya musamman yan Arewa fiyeda kaso 80 cikin 100 tsine masa albarka suketayi sakamakon sakin wata wakarsa da yayi wanda ya nuna Suna isgilanci da Sallah,


Shin menene matsayin DAVIDO a wajen ku yanzu?