"Na kusa daina yin chat domin tunda Social Media har yanzu ba wanda ya taɓa cewa zai turo gidan mu ai zancen Aure.
Wallahi na gaji da zaman gida Aure nake so, dan haka wallahi koda Tsautsayi mutum yamin maganar Aure sai dai yaji nai Wuff na bishi.
~ Cewar Mommy Doro