Ticker

6/recent/ticker-posts

Muna kira ga ɗaukacin musulman Nijeriya da su barranta daga bibiyar shafin wannan mawaƙi


 Muna kira ga ɗaukacin musulman Nijeriya da su barranta daga bibiyar shafin wannan mawaƙi, duk wanda ya san cewa yayi following ɗinsa a ko wace kafa yaje yayi unfollow ɗinsa


Sannan an haramta sanya kaya masu ɗauke da suna ko hotonsa, an hana sauraren waƙoƙinsa, muna kira ga ƙungiyar CAN ta ɗauki matakin ladaftarwa a kansa saboda Salla ba abin wasa bace


Don Allah ku tura wannan saƙon zuwa sauran groups don sauran ƴan'uwa Musulmi waɗanda basu gani suma su gani muna fatan Allah ya saka mana