Ticker

6/recent/ticker-posts

Matsiyaci idan zaka biya $0.01 ko wane click ni zan biya $2.00 per Click—Elon ya mayarwa Zuck martani

 


Elon Musk na mayar da wannan martani ne biyo bayan sanarwar da Facebook yayi cewa zai biya $0.01 ga duk wanda ya samu Click a tallar kamfanin kwatankwacin ₦7 yayin da shugaban Twitter yace shi zai biya $2.00 a kan ko wane Click kimanin ₦1,400 kenan