Ticker

6/recent/ticker-posts

Matar data kashe mijinta ta bayyana yadda ta kashe shi da abinda yayi silar hakan



Matar da ta kashé mijinta a Bauchi sunanta Maimunatu Sulaiman 'yar Shekara 21, sunan mijinta Aliyu Muhammad.

Kamar yadda ta bayyana wa 'yan sanda masu bincike, tace cacar baki ne ya shiga tsakaninta da mijinta, sai da ta bari sun kwanta a kan gadonsu na Sunnah da nufin zasuyi bacci bayan kammala cacar bakin, sai ta dauko wuka ta caka masa a kirjinsa wanda hakan yayi ajalinsa.

Kalli bidiyon kasa.