Wani matashi ya zaɓi ya rasa ransa don mahaifiyarsa ta rayu bayan ya bayar da ƙodar sa a sanya mata sakamakon nata guda biyun dukkansu basa aiki bayan an cire ɗaya an sa mata ta samu lafiya shi kuma ɗayar data rage masa sai ta fara ciwo har ta kai ga ajalinsa muna fatan Allah ya gafarta masa ameen