Wani matashi mai suna Umar ya bayyana cewar shifa ba wacce yake so sai matar nan Maimunatu wacce ta kashe mijinta ta hanyar caka masa Wuƙa, Umar ya ce da zarar ta gama Idda zai aure ta kamar yadda ya bayyana a shafinsa na sada zumunta
Kunji fa, ko zaka iya auren bazawarar da ta kashe mijinta da wuƙa kamar yadda Umar ke iƙirarin yi?
