innalillahi duniya tazo karshe ku Kalli
yadda wata uwa takeyiwa dan kishiyarya
ga bidiyon
yadda mata suke mutsa sha awarsu
agaban yayansu hakan yana lalata tarbiyar
yara musamman wayanda sukafar girma
yakamata iyaye sukula da irin wannan
adaina nunawa yara irin haka.
wannan kenan Kadan daga rahoton mu
Akan yadda wannan lamari yafaru na sarki
labari zamu samuku wannan video
mun gode sosai da sosai masoya bisa
zayarar ku awanna gida Mai Albarka na
musamman gidan labari masu inganci.
