Indai har aka binciki account din wannan matar dake cewa zata bada kyautar miliyan 50, aka samu naira milliyan daya nata da ta mallaka.
Ni kuma Na yi alkawarin zan bata naira N200, 000 kyauta,
~ Cewar wani matashi dake zaune Abuja
Kuna ga za'a samu ?
