Ticker

6/recent/ticker-posts

Ina tausaya wa budurwar da ta kame kanta bata Zina, Maɗigo, shaye-shaye amma ta rasa mijin aure—Zainab


 Wata matashiya mai suna Zainab ta ce tana tausaya wa salihar Maccen data kame kanta bata Zina, Maɗigo, da shaye-shaye amma kuma ta rasa mijin aure