Ina kira ga mata duk wacce mijinta ya saketa ta Aure abokinsa hakan zai sa maza su kiyaye—Hafsat Ahmad
Idan Mijinki Ya Sakeki, Ki Samu Wani Fallele Cikin Abokansa Kiyi Wuff Da Shi, Hakan Zai Sa Mazaje Su Shiga Hankalinsu”.
Cewar Shugabar Zawarawa Reshen Jihar Kano, Hafsat Ahmad Jingau.
Masu karatu me za ku ce?
Idan Mijinki Ya Sakeki, Ki Samu Wani Fallele Cikin Abokansa Kiyi Wuff Da Shi, Hakan Zai Sa Mazaje Su Shiga Hankalinsu
Cewar Shugabar Zawarawa Reshen Jihar Kano, Hafsat Ahmad Jingau