Ticker

6/recent/ticker-posts

Duk MACEN Da Ke Yima Abubuwan Nan 5, to Tabbas Ta Kamu Da Matukar SON Ka, Kunyar fada ma kawai ta



A rayuwar mu, abubuwa da yawa suna faruwa da ba ma ankarewa!

[Duk MACEN Da Ke Yima Abubuwan Nan 5,To Tabbas Tana Mutukar SON Ka Ta Kasa Fada Mane Kawai.] Misali.

Akwai mata da yawa da suke mutuwar son ka, amma ka kasa ankarewa. kuma sabida da irin kunya ita mata ba zasu iya fara furtawa ba.

Sai dai zasu yi ta nuna ma abubuwan nan 5, amma kash! Ka kasa ganewa.

Wani lokacin kaima kana son nata, Amma may be sabida tunanin kar ka bata alakar ku, Shiyyasa ka kasa fada.

In ko haka ne! To ka kalli bidiyan. In har tana yima abubuwanan 5 to tabbas ta matukar sonka!

Sai dai zasu yi ta nuna ma abubuwan nan 5, amma kash! Ka kasa ganewa.

Wani lokacin kaima kana son nata, Amma maybe sabida tunanin kar ka bata alakar ku, Shiyyasa ka kasa fada.

In ko haka ne! To ka kalli bidiyan. In har tana yima abubuwanan 5 to tabbas ta matukar sonka!

In kana sonta, kawai kai gaggawa furtawa. {zakai mamakin murnar da zatai!} In kuma ka ganO wacce baka so ce take yima abubuwan,, to sai kai kokarin janye jiki da ita! Kar son da take ma yai kai yadda zai tarwatsa zuciyarta.

Asha kallo lafiya! 3 minute kacal!

Domin kallon video Danna alaman play