Ticker

6/recent/ticker-posts

Bana jin daɗin yadda maza ke ta auren ƴan mata ƙanana shekara 18-20 suna tsallake mu—Zulaihat

 


Manyan matan unguwar mu suna da mugunta, wai sai kaji sun tambaye mu ko akwai wata ƙanwar mu ko ƴa da bata da miji, wani na neman yarinya zai Aura.

Macce ta gari itace tushen gina rayuwar al’umma, amma kash wasu matan sai kaga sun shan take ga bin rayuwar duniya

A lokuttan daban daban akan samu wasu matan da biyewa samarin banza inda suke kai su su baro.


Muta fatan Allah ya azurta mu da mata nagari ameen.