Wata matashiya mai suna Saratu Hashim ta roƙi maza da su daina sakin matansu a irin wannan likaci na tsadar rayuwa don ƙarin wahala ne ga iyayen matan gara su haƙura su rufawa juna asiri