Ticker

6/recent/ticker-posts

Ƴan'uwana mata ina baku shawara ku riƙa bin maza kuce ce musu su zo su aure ku

 


Ƴan'uwana mata ina baku shawara ku riƙa bin maza kuce ce musu su zo su aure ku, kar ku bari dole sai sune zasu fito su ce suna sonku, wani namijin yana son aurenki amma ƙwarjininki zai iya hana shi tunkararki da maganar soyayya—Aisha Yesufu