Ticker

6/recent/ticker-posts

An Dade Ana Nemanta Amma Seyau Tashiga Hannu, Ta Bayyana Irin Danyen Aikin Datakeyi Tareda Yan Bindiga

 


Dama Kowa ya gaji da wahalar tashin Hankalin yan Bindinga wannan mata ta kasance kashin bayan yan Bindinga ma’ana mai taimaka masu da kayayyakim Rayuwa da bayana sirri ta jima tana aikata wannan mugun abu yau ta fada hannu ku tsaya ku kalli Cikarken Bidiyo.




Ga Cikakken Videon Anan Kasa 👇👇👇👇



Rahotanni Sun tabbatar an sami nasar kama Wannan Muguwa a kasar Niger wanda yanzu haka tana hannun Jami’an Tsaro ana cigaba da gudanar da Bincike domin a zakulo sauran miyagun abokan tada zaune tsayan nata.


Al’umma sunyi matukar Farinciki a lokacin da rahotan kama wannan mata ya isa garesu duba da irin miyagun abubuwan da take aikatawa wannan Bidiyo dake kasa shine cikarken wannan Rahoto a dan gane da kama wannan Minahika ga cikakken Bidiyon