Masha Allah Addinin Musulunci ya samu ƙaruwa, sai dai ɗalibar ta ce ba zata yarda ta koma gidansu ba don kashe ta za suyi shi yasa ake son a sama mata mijin aure ɗan'uwanta Musulmi wanda zai riƙe ta bisa gaskiya da amana