Ticker

6/recent/ticker-posts

Alhamdulillah batun auren murja tik tok ya kankama allah yasa hakane mafita

 


Tofah ana wata ga wata har kawo yau murja ibrahim kunya tana nuna batun aurenta da dan adamawa yazo inda take fitar da bidiyoyi akan hakan .wani bawan allah dan garin adamawa ya bayyana soyayyar sa da murja ibrahim kunya har yayi batun aure cewa idan angama ibada zai auri jarumar murja .


idan da Gaske yake allah ya tabbatar da alkhairi akan hakan ameen summa ameen mun gode